Menu:  Home About Audio Books Events Memorial Memories Music New! Resources Tools Tracts Treasures Site Map

Introduction
Afrikaans
Die Geloof
God Se Genesende Woord
Arabic
God's Healing Word (gif)
The Faith (gif)
Ateso
Aiyuun-Alopet
Bawm
Lungnak Thu
Bemba
Icitetekelo
Bengali
Fear No Evil (pdf)
God's Healing Word (pdf)
The Faith (pdf)
Burmese
God's Healing Word (pdf)
Cebuano
Ang Pagtuo
Ang Pulong Sa Dios Nga Makaayo
Chichewa (Malawi)
Chikhulupiriro
Mawu A Mulungu Ochiritsa
Chinese (Cantonese)
(Chi) Chewa
Chikhulupiro
Chivumbulutso Choonadi
Mau Amulungu Amaciritso
Zinthu Zomwe Zili Zosalira
Chichewa (Malawi)
Mawu A Mulungu Ochiritsa
Chikhulupiriro
Czech
Danish
Trön
Dutch
Het Geloof
Efik
Ikot Erikok Emi Otode Abasi
Elomwe
English
All Hope Gone
All That I Have
Anointed Faith
Command Thou Me
Complete In Him
Continual Warfare
Fear No Evil
God's Healing Word
God's Will
Life's Storm
Limiting The Unlimited
Perfect Love
Revelational Truths
The Crucified Way
The Faith
The Goodness Of God
The Unlimited God
Things That Remain
Visions
Youthful Days
Fante
Life's Storm (pdf)
Finnish
French
Foi Ointe
La Parole Guerissante De Dieu
La Volonte De Dieu
Le Chemin De La Croix
Limiter Ce Qui Est Illimite
Tout Ce Que J'ai
German
Haitian
La Foua
Parol Bon-Die Ki Gueri
Hausa
Ban Gaskiya
Hebrew
The Faith (pdf)
Hindi
Fear No Evil (pdf)
Revelational Truths (pdf)
The Faith (gif)
Ibo/Igbo
Idoma
Ila
Ilocano
Ti Mangngagas A Sao Ti Dios
Indonesian
Iman
Italian
La Fede
La Parola Di Dio Che Guarisce
Japanese
The Faith (gif)
Kannada
Khiang
Hengding Na Danga Kheu
Kinyarwanda
Korean
God's Healing Word (gif)
The Faith (gif)
Luganda
Okukkiriza Kwe Nnyini
Luo
Wach Chang Mar Nyasaye
Yie
Luvale
Malayalam
Marano
Nepali
The Faith (gif)
Oriya
Persian
The Faith (gif)
Portuguese
A Fe (pdf)
A Palavra Curativa De Deus (pdf)
Comanda-Me, Senhor (pdf)
Jovens Dias (pdf)
Tempestade Da Vida (pdf)
Tudo Que Eu Tenho (pdf)
Romanian
The Faith (pdf)
Runyankole
Runyoro-Rutoro
Okwikiriza
Russian
God's Healing Word (pdf)
The Faith (pdf)
Savara
Si' Lozi
Tumelo
Sinhalese
The Faith (gif)
Spanish
Amor Perfecto
Completo En El
Dias De Juventud
El Dios No Limitado
Fe Ungida
La Fe
La Palabra Sanadora De Dios
Limitando Al Ilimitado
Verdades Revelacionales
Swahili
Imani
Kutomwezesha Mwenyezi
Neno La Mungu La Uponyaji
Ningependa Maovu
Swedish
Tron
Tagalog
Ang Pananampalataya
Ang Salita Ng Diyos Na Nagpapagaling
Taita
Tamil
God's Healing Word (gif)
The Faith (gif)
Tedim Chin
Pasian Cidamna Kam Mal
Telegu
Thai
Tumbuka
Chipulikano
Twi
Urdu
Vietnamese
Yao
Nd Chikhulipilo
Yoruba
Oro Olorun To Mu Ni Lara Da

 

Ban Gaskiya


Da farko abin da za in tambayi ka mai karanta wanan rubutun shine, kai krista ne? Krista, wato mai kaman Kristi. Kana yi abunbunwa kamar yadda Yesu Kristi ya yi a rayuwan sa? Ya je ko ina yana ta yi abubuwa masu kyau, ya warkat da mutane da shetan ya shi masu Zarafi.

Menene manufan ka ta zancen ka a rayuwa? Ya na ta kyau zancen ka da zama daidai, ko abin da kana yi ba kyau ko kiyawu sa yaya ne dai, Manufan ka ka gina gida ne, saya mota ne, da kuma ajiyan kudi tare da banki? Manufan ka domin ka sami yanci kasuwanci ne, samun suna, da kuma girman kai, da mulkin duniya? Aboki na, wanan manufa ba shi da ma'ana. Idan kai ne mai dukan arziki, mai baban suna da kuma kai ne sarkin karfin duniya nan, duk zaya zama abin banza ne da kuma abin hauci a rai. Sarki Solomon a cikin litafi yana da wadannan abubuwan duka, amma ya kira su banza.

Sumun taimako a gare Allah shine kadai gaskiya da kuma arziki mai dadewa, sumun illimin zuwa karce gamai da abubuwan duniya ba komai bane, domin komai na duniya zata kare a rana ta karce-kuma baza atuna da komai ba.

Iddan muna maga-nan cirin rana ta gaba, ina ne ranan ta gaba? Ba tare da Allah ya ke ba? Yana'anan rake da Zuciyan Sarki a hunun sa, yana kuma jiwaye ci duk wurin da ya so kamar ruwaye wanda litafi ke fadi mana, Ya shirya mai kyau ya kuwa shirya marasa kyau amma kuma yana da hanyoyin sa duka biyu kamar yadda yana a rubuce.

Ba wata nan gaba a wannan duniya ko wata lokaci batare da Allah ba. Na yi Magana da wani minista a Kwanan baya gamai da ran sa a rana ta gaba. Da yana da zuciya yin aiki wa Allah idan ya gama biyan kudin gidan sa amma da ya kai da za ya biya kudi ta karace, saidaya daga yaran sa ya rasu a cikin ruwa kusa da bayan gidan sa. Da ya fi masa in da ya bayar da dukan abubuwan shi wa Allah afarko.

Wa ni na miji ya zo a lokacin sujada mu a wani dare sa'anda ruhun Allah na jawo rayuka su tuba sai a ka ba shi dama ya karbi maiceto, amma ya kumaki. A wace gari kamar daidai rana, a wani wuri kusa da kabari sai na ga fuskan shi da ya mutu a cikinakwati mutuwa. Mutuwa ta abko mashi da wuri, da shike yakiya ambace Allah. Da ba ya yi cirin ran sa na gaba ba.

A cikin wani sujada kuma na gaya wa wadasu mutane biyu, amma sun ki. A dan lokashi kadan sai duk mazaje biyu din sun mutu. Za ya doke buban fili in gaya maku-abin da ya faru a lokashin wa'azi na, tun da cike ba rana to gaba iddan ba Allah.

Ba kuan ciyan rai a gare mutun mai mara adalci litafi mai tsarki ta gaya mamu. Akwai kuma mai ba da soro mara iyaka. A ko wani lokaci akwai soro rabuwa da masoyi, rashin lafiya da kuma damuwa a kan hanya mai dadi na rayuwa, ba zaman duniya mai kyau bane. Iyan nema da, kokarin gudun patara ko talauci ko kuma batarwa a bubuwan da mun sha wahala mun nema da kuma shutan yanuwa ta wurin zance ba zuman duniya ba mai kyanu bane. Yin adini da rash-in gaskiya, rudi kanmu da ko wane lokaci ta wurin tna tunani, muna sanarwa maka cewa bangaskiya da tunani basu azukata mu, wanan za a ce rayuwa ne?

Zukatan mu mai zurfi da tunani taimako wa yanuwa shine tunani da sanin mu, da tabatarwa cewa amfani mu da masayin shine mu zama masu adalci ne kuma mai kaunan yan'uwa. Ko wanin mu ya karfafa a kan wani aiki ko wata daga wani mutum. Allah ya shirya shi haka ne domin mu zama mai kauna. Cain ya yanke Abel sai ya ki ya zama mataimaki dan'uwan sa, dominson kan sa. Allah za ya ba wa kowa ladan sa bisa ga abin da ya yi. Mutun da ya sami arziki ta wurin rudu za ya yanke a sakiyar shek-arun sa sa zama duniya, a kuma a-ta karce zama wawa, litafi ta gaya mana.

Karka yi tunanin gidaje masu kyau, motoci da wasu abubuwan da wasu na a shiki. Kar ka yarda da girman kai da son yin suna da masayi a rayuwan ka kawe, amma ka tuna da abubuwan da ke faruwa a kasan mu, wato TB. Sanatariyu, asibitoti, da labarun da ke a jerida, da duka damuwan Rayuwa kamar su siren masu kuka a hanyoyin mu. Wadan nan abubuwa masu sa soro da damuwa, ga ya mani cewa wanan shine rayuwa mai azance. Akwai wani fili a shan a sama in da akwai jindadi, murna, kwanciyan rai da garkuwa. Bin Allah ne ke kawo wannan dadi.

Muryan da tana kira tun shekarun da sun wuce ta na kira na da kai har yanzu. Muryan Kristi ta hau shan sama tun zamanin da ta wuce. Ta yi kiran a lokacin Nuhu kafin halakarwa da duniyan. Ta yi kira a lokashin Kristi kafin zunubai ta fado a kan Jerusalem. Ta yi mutane magana lokacin da suna hawan doki, suna kumafada da mutanen India, suna neman buyewa daga fuskan hadari ta rai, a cikin neman dalilai fade na kwanaki data wuce a tarihin na shekarun da. A cikin kwanaki da sun wuce akwai muryan wani mutum gaga Galili wanda ya yi zaman wahala sabo da ni da kai. A yau wannan murya na kira mai karfi, ya na kira duniya ta yi zaman taraya. Ina maka wunnan tambaya aboki na' yaya ba za muji muryan ba mu kuma tuba mu bar irin wanan duniya ta mu, mu dawo da kan mu wa mutane ma su talauci.

Yesu ya ce wannan zamani da ta wuce zata zama mai taurin kai, masu tunani mai zurfi, karfin zuciya da kuma son kai su five da masoyi Allah. Polinus yace wanan mutane ne duniya zata kare a kansu. Yawanci ku mutane da na wa magana sun riga sun kone zuciyan su da karfe mai zafi da kuma suna jin sa, da bayar da kan su wa shetan, a aikata abubuwan da ba na Allah ba.

Ganin dukan duniya zata shu de, dukan duniya za ta kone, Bitrus ya yi tambaya, wane irin mutun ne zamu zama masu tsarkakewa, nema da sauri wurin zuwa rana zuwan Allah? Wannan Bitrus wanda a ka ba wa mabudi samaniya, ya saya a rannan pentakos lokacin majani'ar ta farko ta budu, ya bude kofa wa dukan mutane. Dubu uku suka shiga gaba daya. Acikin fiye da mutane billion biyar a duniya a yau, nawa za suji maganganu wanan Sarkin, da muryan Yesu na fitowa daga bakin sa, yana kararawa wa mutane zamanai duka? Kiran domin tuba ne, a yi baptism a cikin sunan Yesu Kristi domin gafara zunubai, domin ka karba taimako ruhu mai tsarki, domin yana gare ka da yara ka da kuma mutane Masu nisa, da yawa mai kamani Maiceto, Allah mu zaya kira. Ka nanan a cikin wanan kira? Lita fi ya ce mutane nan suna kira ko wane rana, da karfi acikin ayukan Manzani, ku tuna, ba wata hanya.

Ta wurin bangaskiya za ka sira, ba'ta wurin aiki ba, karmutum ya yi rigima, amma bayarwa Allah ne. Sunji wa'azi Bitrus, sun yarda maganansa, da bangaskiya da ta zo ta wurin jin wa'azi da Bitrus ya fada ya shiga zuciyan su da yarda sun karba baptisma ruhu mai tsarki, rai na har a bada na Allah, sira da Karfin taciwa daga Matatu.

Alkawarin ta wurin Ibrahim ta shika lokacin Pentakos, lokacin da Birtrus ya ce, wanan ne alkawari mai tsarki zuwa dukanmu, Allah muza yayi kira. An gaya mana mu tabatar da kira da muma zabenmu. Yaya za mu sani cewa muna a cikin wadanda sun san Allah a farko?

I Bitrus 1:2 ya gaya mana muyi zabe bisa ga sanin Allah ta wurin tsarka kewa na ruhu a cikin yarda da kuma zubawa jinin Yesus Kristi. Allah ya ba mu komai gamai da yancin zama da soron Allah. Ya kira mu, ya kuma ba mu girma, ya bamu buban Kyakya-wan alkawarin cewa ta wurin wanan, za ku zama masu tawaliu, da kuka yi masu magudi gudunda na cikin duniya sabo da kwadayi. A cikin aya ta biyar a wurin da ya gaya mana mu bayarda girma, ya kara mana bangaskiya girma da girmanmawa, sani da sanai, zaman, hakuri da soron Allah, zaman yan'uwan juna. Iddan wannan suna a wurin ka, baza ka rasa yaya ba, wanda ya rasa waddanan abubuwa ya makance, kuma ba ya gani danisa; ya manta cewa an tsira da shi a cikin laifofi shi na da, Masoyi yana wahala mai jimrewa, yana da kirki, ba ya kishi, ba ya son kai, ba ya dagan kaiba ya yin abubuwa mara gaskiya, ba ta nema domin nata, bata hauci, ba ta mugun tunani ba, bata murna da abu marasan gaskiya amma yana murna a gaskiya, yana hakuri da komai. Yesu ya ce muna sanin Krista ta wurin yayan su da sun haifa zuwa rai sabon da muna son Allah. Allah shine kauna. Mun sani cewa mun wuce daga mutuwa, wanda ya bi doka soyaya, ya bi dokan Allah.

Yayan ruhu sune yayan, murna, ladabi, jimrewa, to-sayi, yin hankali, hali, da kirki, bangaskiya, gamma wanan ba doka bane. Wadanan sun nuna cewa kai daya ne daga wanda an kira an kuma zaba idan sun nuna a ra yuwan ka.

Ka sani cewa mai zunubi baza ya sami gidan Ubangiji ba? Kar a rude ka, kumasu fasikanshi, masu bauta gumaka, masu zina, da masu zagi juna da mutane, barayi, mashayi ko masu shuta, za su sami ubangiji. Polinus ya ce kada a yi wa juna shuta. A yi wa' azi maganar Allah! Ko da wani lokaci, ka yi kwazo kalizima da jimrewa wa dokoki, locaci zata zo wanda baza a iya hakuri da dokaki ba, amma za su bi nasu kwadayi, su nema Mallamai wa kan su, zasu susa kunuwan su, za su jiwuye kunuwan su daga gaskiya domin karya.

Idan wani za ya yi koyarwa fiye da wanan ko kuma yayi koyawa dokoki wanda ba daidai da na Allah ba, rigima, bayi dasani da komai, yana ta tambayoyi, gashi kwa shetan na rinjiye shi. Ba wata mai yin kirki, babu ko daya, kamar raguna da sun bata, kuma ko wane mutun ya ji waye haniyan sa, sai Allah ya tsarkake laifofin mu duka. An bashi roni sabo da laifofin mu, ya tabatar da zaman dadi ran mu. Ina maganar bangaskiya da an taba gaya wa mara zunubai. Ka karbi Yesu Kristi a yau ka kuma sami. Allah ya ba mu gafartawa shine Adu a'na.

Mai rubutowa shine.

Rev. George Leon Pike Sr.

HAU9915T — HAUSA — THE FAITH

Koyarwa Sanin Allah Bisa Ga Krista


Click to see the cover for this tract View the cover of this tract

Click to download a ZIP file of this tract Download a ZIP file of this tract

Click to download a PDF file of this tract Download a PDF file of this tract

----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- ----- -----